Ga wasu abubuwa biyar da suka kamata ku sani game da zaɓen. Asalin hoton ... kafin daga baya ya faɗi wanda ya samu ƙuri'u mafiya yawa, sannan ya faɗi wanda ya ci zaɓe. Ɗantakara zai yi nasara ne kawai ...
Kundin tsarin mulkin Iran ya fayyace kai-tsaye game da matakin da za a ɗauka da zarar an tabbatar ... abin da ya share masa hanyar zama shugaban ƙasa da ƙuri'u mafiya ƙaranci (kusan kashi 30 cikin 100 ...